News

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Yanzu Yanzu Yan Bindiga Sun Aikata Abinda Bai Kamata Ba Amarya..

Innalillahi Yanzu Yanzu Muke Samun Wani labari mara Dadi akan cewa yan bindiga sunyi abinda bai kamata kamar yadda a yanzu ku biyomu domin jin labari.

Yanzu Yanzu Wani labari ya karade social media labarin cewa yan bindiga sun sace amarya da Ango kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki Duk wanda yaji Wannan Labarin sai yayi mamaki.

Wadan nan yan bindigar sun kasance sun sace wadan nan Amarya da Ango ne domin su biya bukatar su zata iya yiyowa kudi zasu nema kuma zata iya yiyowa akawai abunda su keso.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji karin Bayani akai kuma a yanzu haka Duk wanda ya kasance musulmi kuma mai imani dole sai yayi Allah wadai da wannan yan bindigar.

Muna fatan Allah yasa kada su cutar dasu domin Kasan cewa dun Wani Mutum wanda yan bindiga suka kama dole sai ana tayashi da addu’a.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button