News

Innalillahi; Ashe Wannan Shene Dalilin Rigimar Rayya kwana chasain Da Malan Ali

Babbar magana Ashe dama Wannan shine Dalilin Rigimar Rayya kwana chasain da Malan Ali Kwana Chasa’in kamar yadda a yanzu haka zakuji karin Bayani.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wata rigima ta kunno kai tsakanin Rayya kwana chasain da kuma Malan Ali kamar yadda Wani Video su yayi ta yawo a social media.

A yanzu haka mutane da yawa Basu san menene gaskiyar magana ba Akan wannan rigimar sai kuma a yanzu haka Asiri Yatonu akai domin an Gano Dalilin wannan rigimar.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani kuma zakaji Dalilin wannan rigimar da suke.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji karin Bayani akai kuma kaji irin yadda wannan rigimar ta kasance dan haka a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa laifin Rayya ne.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button