News

Allah Mai Iko; Yadda Wani Dattijo Mai Shekara 74 Ya Karbi Addinin Musulinci a katsina.

Abin mamaki Duk wanda ya saurari wannan labarin ya Zama dole yayi mamaki domin wannan dattijon.

Wani dattijo mai shekaru 74 a duniya ya musulunta, biyo bayan mafarkin da yayi yana riƙe da cazbi a hannunsa, da kuma mala’iku suna kabbara da zikiri a gabansa, bayan ya farka ne sai yaga babu jazbin a hannunsa shi ne jikinsa yayi sanyi har ya haɗu da  Imam Abdullahi Abbah Galadanci Katsina, wanda shi ne ya musuluntar da shi. 

Majiyar Katsina Post ta Katsina Online ta ruwaito cewa dattijon mai suna Gebreal wanda yanzu aka maida masa sabon suna da Abdullahi, ya musulunta yana da shekaru 74 a duniya, wanda haifaffen jihar Ogun ne da yake zaune a garin Kano da iyalansa.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin yadda wannan tajjino ya musulin ta a yanzu haka Duk wanda ya kasance ba musulmi ba kuma har ya shekara 70 zai wuya ya musulin ta.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar Wannan Shafin Na Mai al’barka’Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button