News

Yanzu Yanzu: Anyi Zage Zage Ta Uwa ta Uba tsakanin Rayya Da Malan Ali Kwana Chasa’in..

Yanzu Yanzu Rikici Ya Barke Tsakanin malan ali na Cikin Shirin Kwana Chasa’in da kuma layya ta Kwana Chasa’in kamar yadda a yanzu haka anyi zage zage.

Kamar yadda ka sani dai malan ali ya kasance yana fitowa acikin film Shirin film din Kwana Chasa’in domin a Sanadiyar wannan film ma ya Daukaka a duniya.

Haka zalika itama rayya ta Kwana Chasa’in kasan cewa itama a Sanadiyar wannan film ta daukaka a yanzu haka kuma sai Wani Rikici Ya Barke a tsakanin su kamar yadda sukai ta zagin junan su.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani akai domin a yanzu haka nasan cewa indai ka saurari wannan Video zakaji Duk abinda kake so kaji.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji abinda ya hada malan Ali na Cikin Shirin Kwana chasa’in da kuma rayya a yanzu haka kai wa kake ganin yafi gaskiya acikin su.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button