News
Sadiq Saleh – Abin Ya Motsa (Official Video) 2022
Sabuwar Wakar Sadik Saleh “Abin Ya Motsa” Video kamar yadda a yanzu haka ya saki video wakar Inda a yanzu haka Duk wanda ya kasance masoyin sa ya kamata ya kalli wannan Video.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka babu wata waka wacce ta tranding a duniya kamar Abin Ya Motsa wannan wakar anyi Audio tane da farko sai kuma a yanzu haka ya saki video ta Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Full video,
Kuce gana da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com