Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Za a kaita Dakin Mijinta Allah ya karbi Rayuwar ta…
Allah ya yiwa wata amarya rasuwa za a kaita Dakin Mijinta kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Sun girgiza da wannan mutuwar.
Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu Muke Samun Wani labari mara Dadi Akan wata amarya ta rasu a Lokacin Daza a Kaita Dakin Mijinta.
Inda a yanzu haka mutane da yawa sun girgiza da wannan labarin kuma Suna tausaya mata kamar yadda ka sani dai Duk wata mace bata da Wani buri da ya wuce ta ga tayi aure.
Kuma ta zauna da Mijin ta kuma maganar da nake muku a yanzu Duk Wani dan adam ya kasance yaji ance Masa yauce ranar daurin auren sa.
Ita wannan amaryar sai gashi a ranar da aka daura mata aure sai allah ya karbi Rayuwar ta nuna fatan Allah ya jikan ta da Rahama Ameen.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com