News

Innalillahi Rayuwa Babu Tabbata; Mutuwar Jarumin kannywood Rabi’u Rikidawa Gaskiya Akai

Wannan Labarin shine gaskiyar magana Akan labarin mutuwar Rabi’u Rikidawa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunci karo da wannan labarin.

Kamar yadda ka sani dai Rabi’u Rikidawa a yanzu haka ya kasance shahararan jarumi acikin masana’antar wanda a yanzu haka mutane da yawa sunfi sanin sa da baba dan audu.

Wannan jarumi a yanzu haka yana da tarun masoya a duniya sai kuma a yanzu haka mutane saka ci Karo da Wani labari mara Dadi Akan cewa allah yayi masa rasuwa.

Mutane da yawa Suna cewa allah ya jikanshi da Rahama wasu kuma suna cewa bai mutuba kawai labarin karya ake watsawa a social media a yanzu haka munyi binciki mun Gano gaskiya akan wannan labarin a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji Gaskiyar Magana.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji gaskiya magana akai domin a yanzu haka rabi’u rikadawa yana raye babu abinda ya faru dashi.

Kawai karyace ake watsawa a social media dan haka a yanzu haka Duk Inda kaci karo da wannan labarin ba gaskiya bane domin Rabi’u Rikidawa yana raye.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button