News

Yanzu Yanzu Umma Shehu Bidiyon Tsiraicin kine yasa Aka ko reki daga kannywood Safara’u

Yanzu Yanzu Umma Shehu ta Shiga Rigimar Safara’u Kwana Chasa’in da yan kannywood kamar yadda a yanzu haka ta fito tayi Zazzafan Martani Zuwaga Safara’u.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna fitowa Suna zagin Safara’u Kwana Chasa’in Akan abinda take bayan tabar masana’antar kannywood.

Idan bazaka manta ba a yanzu haka Safara’u kwana chasain ta kasance ta koma sana’ar waka domin a yanzu haka Suna tare da 443 kuma shine mai gidan ta.

Mutane da yawa Suna cewa 443 lalata mata Rayuwa zaiyi kara ta rabu dashi Inda a yanzu haka itama umma Shehu Ta fito tayi Wani Zazzafan Martani Akan Safara’u Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda Umma Shehu tayi Wani Zazzafan video kuma a yanzu haka mutane da yawa sunji dadin wannan maganar da tayi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button