News

Tonon Asiri Yanzu Yanzu Sayyada Sadiya Haruna Zata Saki Video Tsiraicin Teema Makamashi..

Tofa Sabon Rikici Ya Barke Tsakanin Sayyada sadiya Haruna da Teema Makamashi kamar yadda a yanzu haka ake neman tona asiri.

Babbar Magana a yanzu haka Maganar da muke muku Wani Sabon Rikici Ya Barke kamar yadda a yanzu haka Sayyada Sadiya Haruna ta fito tayi Wani Zazzafan video zuwa Teema Makamashi.

Wannan rigimar ba tun yanzu suka Fara ba domin a kwanakin baya idan baza ka manta ba sun Fara rigimar kuma har ake neman tonawa juna asirin.

A Lokacin sai rigimar ta lafa amma kuma a yanzu haka sai wannan rigimar ta kara tashi Inda a yanzu haka kuma Sayyada Sadiya Haruna tayi Wani Zazzafan video zuwa Teema Makamashi a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji karin Zazzafan Martani da Sayyada Sadiya Haruna ta yiwa Teema Makamashi.

Amma kuma ita Teema Makamashi a yanzu haka bata fito tayi Zazzafan Martani ba ga Sayyada Sadiya Haruna amma kuma mun san cewa dole zatayi.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button