News

Kalli Bidiyon: Uwar Gida Rungume Da Amaryar Mijin A Wajan Dina Ta Bawa Mutane Mamaki…

Babbar magana yadda wata uwar gida ta Bawa mutane Mamaki a dinar Mijin ta zai kara Aure Inda ta kwashi rawa haka zalika kuma ta nuna farin ciki da auren da Mijin ta zai kara.

Kamar yadda ka sani dai Duk wata mace idan Mijin ta zai kara aure tana Shiga Cikin mawuyacin Hali domin Duk wata mace bata so Mijin ta ya kara aure amma kuma ita wannan mata tayi farin ciki domin har wajan dina taje.

Kuma wannan uwar gidan ta kasance ta nuna farin ciki ta a wajan dinar kuma a yanzu haka ga wannan Video ka kalla domin zakaga yadda wannan uwar gidan ta taka rawa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button