Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Yanzu Yanzu Mutuwar Rabi’u Rikidawa Gaskiya Akai..
Innalillahi Yanzu Yanzu Wani labari ya karade social media labarin cewa allah ya yiwa rabi’u rikadawa rasu kamar yadda a yanzu haka munyi binciki mun Gano gaskiya akai.
A yanzu haka mukaci karo da Wani labari mara Dadi Akan cewa allah ya yiwa Jarumin kannywood rasuwa rabi’u rikadawa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun girgiza.
Sai dai kuma mutane da yawa Basu yarda da wannan labarin ba domin sunce wannan labarin karyane ba gaskiya bane kawai karyace irin wadda mutane suka saba.
A yanzu haka munyi binciki mun Gano gaskiya Akan wannan labarin Inda a yanzu haka ga Wani video ka kalla zakaji Gaskiyar Magana akai.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa ka kaji gaskiya Akan wannan maganar domin a yanzu haka rabi’u rikadawa yana raye.
Bai mutu ba domin mun duba shafin instagram munga cewa babu Wani Jarumi kannywood wanda ya Wallafa labarin mutuwar dan haka yana raye.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com