News

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yadda Wani Matashi Yake Rayuwa Da Hanjin Cikin Sa A Leda..

Innalillahi abin Mamaki Wani Matashi yana Rayuwa da hanjin cikinsa a Cikin bakar leda wannan labarin ya Bawa mutane da yawa mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Wani Matashi ya kasance yana Rayuwa da hanjin cikinsa a Cikin leda domin Sanadiyar wata lalura kamar yadda a yanzu haka ga Hotun wannan bawan allah ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Hotun nasan cewa kaima kayi mamaki domin mutane da yawa sun zatan wanna bawan allah bazai rayuba bayan anyi masa aiki.

Amma kuma sai gashi yaci gaba da Rayuwar kuma yana Cikin farin ciki amma kuma a yanzu haka wannan bawan allah yana neman temako a wajan Jama’a dumin za a karasa Masa aiki.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button