News

Bidiyon: yadda Wani Mawaki Yake Rungumar Maryam Yahaya Da Bilkisu Shema tabbijam..

Babbar Magana Wani mawaki ya rungume maryam yahaya da Bilkisu Shema kamar yadda a yanzu zamu zaka muku video ka kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna zagin matan kannywood Akan cewa suna Aikata abinda bai kamata ba a matsayin su na mata.

A yanzu haka sai Wani video ya bayyana na maryam yahaya da Bilkisu Shema Wani mawaki yana Rungumar su kamar yadda a yanzu haka wannan abun ya Jawo Cece Kuce.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji karin Bayani akai domin Duk abinda ya faru akai zakaji karin Bayani a yanzu haka ga wannan Videon ka Kalla domin kaga abinda ya faru.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda ya faru kuma wannan mawakin a yanzu haka yayi matukar Jawo Cece Kuce a masana’antar kannywood.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wannan shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button