News

INNALILLAHI; Ashe Dama Wannan Abun Ne Ya Faru Da Ladidi Fage Jarumar kannywood…

Innalillahi Ashe daman wannan abun shine ya faru da ladidi fage jarumar masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka mutane.

Da yawa Suna magana Akan cewa ta rasu Inda a yanzu haka kuma sai aka ganta acikin film din AlaQa hakane ya Bawa mutane Mamaki.

A yanzu haka mutane da yawa Suna tambayar menene ya faru da ladidi fage Inda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai kuma a yanzu haka tasha fama da wata rashin lafiya ne shine Dalilin Da yasa ta rame sosai.

Amma kuma labarin cewa cewa allah ya yi mata rasuwa ba gaskiya bane amma kuma jarumar tasha fama da rashin lafiya a yanzu haka kuma ta samu lafiya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button