ALHAMDULILLAH; Hamisu breaker Ya Kai Kudin Fatima Ali Nuhu Menene gaskiya..
Babbar Magana Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Zazzafan labari Akan cewa Hamisu Breaker ya kai kudin yar gidan Ali nuhu fatima ali nuhu.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunci karo da wannan labarin kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna karyata wannan labarin wasu kuma Suna gaskatawa.
A yanzu haka dai munyi binciki akan wannan labarin mun Gano gaskiya akai kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai kuma a yanzu haka wannan labarin ba gaskiya bane domin Hamisu breaker bai kai kudin fatima ali nuhu ba.
Kawai karyace irin wadda mutane suka saba a yanzu haka wannan labarin shine gaskiya Akan wannan maganar domin babu wata soyayya tsakanin Hamisu breaker da fatima ali nuhu.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com