Kalli Yadda Wani Kato Yake Rungume A Bayan Jaruma Nafisat Abdullahi….
Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani video ya bayyana na nafisat abdullahi Wani kato yana Rungume a bayan ta Inda a yanzu haka mutane sunyi magana.
Wannan Video Yayi matukar Jawowa nafisat abdullahi Cece Kuce a duniya domin ganin yadda wannan gardin yake a bayan ta kuma tana matsayin mace.
Duk wanda ya Kalli wannan Video sai yayi magana domin bai kamata ace nafisat abdullahi ta Aikata wannan abun ba a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda wannan abun ya kasance kuma a yanzu haka Duk wanda ya san nafisat abdullahi yana cewa ba a san ranta ta Aikata ba.
Domin nafisat abdullahi tana daya daga cikin matan kannywood wadan da ake yabon su domin akwai wasu wadan da suke da hankali acikin matan kannywood kuma Suna kare mutuncin su.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com