News

INNALILLAHI; Ankama Wani Daraktan Film Yana Lalata Da Wata Budurwa..

Babbar Magana Yanzu Yanzu ankama Wani Daraktan Film din kannywood yana lalata da wata budurwa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

Mutane da yawa Suna mamaki Akan yadda Duk wanda ya fito yace sai anyi lalata da mata kafin a Sakasu acikin film domin mutane da yawa Basu yarda ba hakan ba.

Sai kuma a yanzu haka da wannan abun ya faru sai mutane suka tabbatar da cewa wannan maganar da mutane suke fada gaskiya ce a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai kuma a yanzu haka an kama wannan Daraktan Akan abinda ya aikata kuma mutane da yawa sunyi farin ciki da haka.

Domin ya kamata Duk wanda yayi abinda bai daceba a kamashi a yanzu haka yana hannun yan hizba kuma sunyi bayyana cewa sun dade Suna neman shi yana guduwa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button