Uncategorized
Abin Ya Motsa (Official Audio) Sadik saleh – Shagwaba
Sabuwar wakar Sadik saleh (Abin Ya Motsa) Wannan kawar a yanzu haka itace take tranding a duniya domin Duk Inda ka zaga zakaji ana sauraron wannan wakar.
Kamar yadda ka sani dai wannan mawakin ya kasance a yanzu haka yana da tarun masoya a duniya domin a Sanadiyar wannan wakar ya Samu Masoya da yawa a duniya domin mutane da yawa Basu sanshi ba sai a wannan wakar.
A yanzu haka ga audio wannan wakar sai ka saurara domin kaji yadda wanna wakar take.
Official Audio.