Yanzu Yanzu Ran Malam Ya Baci Akan Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba Haka Tarbiyar…
Babbar Magana Yanzu Yanzu Ran Malam Ya Baci babu shakka mutane da yawa a yanzu haka sun fito sunyi magana Akan wannan abun.
Kamar yadda ka sani dai a kwanannan ummi rahab da Mijin ta Lilin baba suka wallafa wasu hotunan su a shafin su na instagram Suna Cikin Soyayya.
Mutane da yawa sunyi korafi Akan hotunan domin Duk wanda ya Gani sai yace bai kamata ace Suna nuna soyayyar su a social media ba a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani akai.
Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan kaji abinda ya faru Akan wannan abun kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa matan kannywood.
Da yawa Suna Suna fito su nuna soyayyar su a duniya kuma sai kaga bayan Wani Lokacin sun fito daga gidan mijin nasu sun dawo masana’antar kannywood sunci gaba da yin film.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com