News

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Rayuwar Hadiza Tana Ciki Hadari Yanzu..

Yanzu Yanzu Hadiza gabon yace Rayuwar ta tana Cikin Wani Hali kamar yadda a yanzu haka ta fadawa mai sauraron karar ta.

Kamar yadda ka sani dai Wani Mutum mai Suna bala musa ya kai jaruma Hadiza gabon kara Kotu Akan cewa ta cinye masa kudi har naira 396.000.

Domin tayi masa al’kawarin zata aureshi shine Dalilin da yasa yake kashe mata kudi na tare da Wani Abun ba domin tayi masa al’kawarin zata aureshi.

Sai kuma bayan ta gama cinye masa kudi sai yace ta fasa aurar sa hakane yasa wannan bawan allah ya kawo karar Hadiza gabon Kotu Inda a yanzu ga Wani video ka kalla.

Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai domin a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan maganar ba gaskiya bane domin Hadiza gabon baza ta cinyewa wannan Mutumin kudi ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button