News

Babbar Magana Ansamu Wani Sabon Mawaki Wanda Yafi Rarara Iya waka..

Yanzu Yanzu ansamu Sabon Mawaki Wanda Yafi Dauda Kahutu Rarara iya waka kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa babu wanda ya kai Dauda Kahutu Rarara iya waka musamman wakar siyasa.

Sai kuma a yanzu haka aka Samu Wani Sabon Mawaki Wanda a yanzu haka yafi Dauda Kahutu Rarara iya waka Inda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaga yadda wannan mawakin yake raira waka.

Kamar yadda ka kalli wannan Video kaga yadda wannan mawakin yake raira waka kuma a yanzu haka wannan wakar tasa Duk wanda yaji sai yace Tafi ta Dauda Kahutu Rarara.

Domin wannan bawan allah ya tsaya yayi waka ne Akan abinda ya shafin kasar Nageria kuma wannan wakar tasa tayi ma’ana sosai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button