News

INNALILLAHI: Kalli Yadda Aka Yiwa Wata Mata Daurin Goro Har cikin Gidan ta..

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un an Shiga Cikin gidan wata mata an ganta an Daure kafar ta da Hannun ta da kuma bakin ta wannan mata mai Suna rabi’a abdulkarim tana da aure.

A yanzu haka Wani hoto yai ta yawo a social media kamar yadda a yanzu haka ba a san wanda ya Daure wannan matar ba domin makotan tane suka Shiga suka ganta.

Allah ne yayi wannan matar zata rayo, domin a Lokacin da makotan ta suka Shiga Gidan domin cecen ta ta Shiga Cikin Wani mawuyacin Hali domin tana nishi dakar.

Domin badan allah ya kawo su ba da tini a yanzu haka sai dai a ringa Watsa labarin mutuwar ta Domin a yanzu haka sun Cece ta kuma a yanzu haka matar tana raye.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button