Career

Auta Mg Boy – Cikin Zuciya (Official Audio) 2022

Sabuwar wakar aura Mg Boy (Cikin Zuciya ) Wannan wakar ya sake ta ne yau kamar yadda a yanzu haka ga wakar ka saurara kaji domin wannan wakar tayi matukar Dadi sosai.

Mutane da yawa a yanzu haka Suna Magana Akan cewa Duk Cikin mawakan masana’antar kannywood babu wanda yakai auta Mg Boy iya waka domin ya Zama Shene na farko a mawakan Hausa.

Full Audio,

A yanzu haka kamar yadda ka saurari wannan wakar nasan cewa kaji Wannan Wakar kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fadar cewa tayi Dadi sosai.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button