News
Izzar So Episode 92 (Complete Video) Original
Kalli shiri. Izzar so kashe na 92 kamar yadda a yanzu haka wannan Shirin na izzar so yana burge mutane da yawa kuma Duk acikin Shirin da ake babu wanda ya kai izzar so.
A yanzu haka ga full din wannan Video ka kalla.
Kamar yadda ka Kalli wannan Shirin na izzar so episode 92 kaga yadda zata kasance tsakanin umar Hashim da kuma hajuga sara.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka ‘Digitalskil.com