News
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Saura Kwanaki Kadan Aurenta Ta Rasu..
Yanzu Yanzu Allah ya yiwa wata budurwa rasuwa saura kwanaki kadan daurin auren ta kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya girgiza duniya.
Babbar Magana a yanzu haka muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa wata amarya ta rasu saura kwanaki kadan a daura mata aure.


Kamar yadda ka Kalli wannan Hotun kaga wanna amarya kuma kaga aibin kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa allah ya jikan ta da Rahama.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com