Kalli Iskancin Da Matan Kannywood Sun Aikata A Dubai Momee gombe Maryam Yahaya Minal Izzar So
Wannan Video abinda Matan Kannywood suka Aikata a Dubai ya Jawo masu Cece Kuce kamar ya a yanzu haka zamu zaka muku wannan Video ka kalla.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka matan kannywood Suna kasar dubai Momee gombe maryam yahaya Minal Izzar so.
Sai kuma a yanzu haka Wani video su ya bayyana Suna abinda bai daceba kamar yadda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla zakaga abinda suka Aikata acikin video.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video a yanzu haka kaga abinda wasan nan matan kannywood din suka Aikata a yanzu haka.
Mutane da yawa Suna cewa ya kamata ace Duk a yanzu haka Suna gidan mijinsu domin masana’antar kannywood ba abine me kyauba.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com