News
Yanzu Yanzu Kotu Ta Yankewa Abdul Malika Tanko Makashin Hanifa Hukunci kisa
Babbar Magana Yanzu Yanzu Kotu Ta Yankewa Abdul Malika Tanko Hukunci kisa kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi farin ciki.
A yanzu haka wata Kotu a jahar kano ta yankewa abudul malik hukunci kisa Akan abinda ya aikata domin ya yiwa hanifa abubakar hukunci kisa.
A yanzu haka ga Video ka kalla zakaji karin Bayani Akan Wannan hukunci da aka yankewa abudul malik tanko Makashin Hanifa abubakar ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka kalli wannan Video kaji karin Bayani Akan Wannan maganar ta hukunci abudul malik mutane da yawa sunyi Farin Ciki da wannan hukuncin da aka yankewa abudul malik.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com