Yanzu Yanzu Rikici Ya Barke Tsakanin Naziru Sarkin Waka Da Jaruman Kannywood..
Sabuwar Rigima Tsakanin Naziru Sarkin waka Da yan kannywood kamar yadda a yanzu haka ya kara yin magana Akan cewa yan kannywood muna fikaine.
Yanzu Yanzu Naziru Sarkin Waka ya saki Wani Zazzafan video Akan yan kannywood kamar yadda a yanzu haka kuma mutane da yawa Suna cewa Naziru Sarkin Waka ya fiya tsokana.
A yanzu haka zamu zaka muku wannan Videon ka Kalla domin kaji abinda Naziru Sarkin Waka ya fada Akan yan kannywood a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji abinda Naziru Sarkin Waka ya fada Akan yan kannywood amma kuma a yanzu wasu mutane da yawa sun goyi bayan Naziru Sarkin Waka.
Wasu a yanzu haka Basu goyi bayan Naziru Sarkin Waka ba Akan wannan maganar domin Suna cewa shine bashi da gaskiya.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com