News
Izzar So Episode 91 Original Video
Yanzu Yanzu An saki Shirin film din IZZAR SO EPISODE 91 kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
Kamar yadda ka Kalli wannan Video kaga yadda wannan Shirin film din zai kasance domin a yanzu haka wannan shirin ya Zama shine na daya a duniya.
Domin a yanzu haka mutane da yawa sun farin ciki da wannan Shirin na izzar so kuma Duk wanda yake bibiyar wannan Shirin yasan cewa ya kasance yana koyar da tarbiya.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka”