News

INNALILLAHI”.Allah Yayiwa Mai Kula Da Dakin Kabarin Manzon Allah S.A.W Rasuwa..

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Allah ya yiwa Mai kula da kabarin manzan allah S.A.W rasuwa kamar yadda a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.

A yanzu haka mutane Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa mutumin da yake kula da kabarin manzan allah ya rasu kuma a yanzu haka anyi jana’izar sa.

Wannan Mutuwar tasa tayi matukar girgiza mutane da yawa kamar yadda a yanzu haka kowa ya Samu wannan labarin kuma mutane da yawa Suna fatan allah ya jikanshi da Rahama.

Wannan Shine Mutumin Daya Rasu.

A Wani labari kuma na Yanzu mun Samu Wani labari Akan cewa Safara’u Kwana Chasa’in da 442 sun gudanar da wasan Sallar.

Inda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla zakaga yadda 442 da Safara’u Kwana Chasa’in suka gudanar da wannan wasan sun Bawa mutane Mamaki.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button