News

Tofa! Safara’u Da 442 Sunsha Dakar A Wajan Wasan Sallah Da Suka Gudanar Da Babbar Sallah…

Safara’u Kwana Chasa’in da 442 sunsha dakar a wasan Sallar da sukayi da babbar sallah Inda a yanzu haka ta Tara masoya da yawa a wasan nata da 442.

Kamar yadda ka sani dai Duk sallah jaruman kannywood Suna gudanar da wasan Sallar domin su burge masoyan su hakane yasa a wannan Sallar itama Safara’u Kwana Chasa’in da gudanar da wasan Sallar ta.

Wannan wasan Sallar da Safara’u tayi ita da 442 sunyi matukar abun Mamaki kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla zakaga yadda suka gudanar da wasan Sallar.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan kaga yadda Safara’u ta gudanar da wasan Sallar nata ita da mawaki 442 kuma a yanzu haka masoyan ta sunji dadin wannan wasan Sallar.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button