News

Anci Uwar Safara’u Da 442 A Wajan Wasan Sallah Sunsha dakar…

Babbar Magana Anci Uwar Safara’u da 442 a wajan wasan Salla sunsha dakar innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un.

Yanzu muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa Safara’u Kwana Chasa’in da 442 sunsha dakar a wajan wasan Sallah Akan abinda suke Aikatawa.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna jin haushin 442 da Safara’u Kwana Chasa’in Akan abinda suke Aikatawa a yanzu haka sun daku sosai a wajan wasan Sallah Inda a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda Safara’u Kwana Chasa’in da 442 suka sha dakar kuma a yanzu haka wannan labarin ya karade social media.

Domin a yanzu haka Duk Inda zakaga zakaji ana wannan labarin koma Safara’u Kwana Chasa’in da 442 a yanzu haka Suna Cikin Wani Hali Akan wannan lamarin.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button