News

Ana Zargin Zeezango Da Kambun Baka Akan Mutuwar Daraktan Shirin Izzar So Nura Mustapha Waye..

Ana Zargin zeezango da kanbun baka wajan mutuwar Daraktan Shirin Izzar so nura Mustapha Waye.

Kamar yadda ka sani dai a kwanakin baya Wani video zeezango da Daraktan Shirin Izzar so nura Mustapha Waye ya bayyana tana cewa saiya mutu zata wallafa video.

Mutane Da Yawa sunyi mamakin wannan Videon kamar zeezango tasan cewa Daraktan Shirin Izzar so din zai Mutu domin bata Dadi dayi wannan Video ba ta mutu a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga Duk abinda ya faru Inda a yanzu haka wasu Suna cewa mutane su guji bakin zeezango.

Amma kuma kasan cewa Lokacin sane yayi shi yasa ya rasu babu Wani zancan cewa laifin zeezango.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button