News

Abun Tausayi Kalli Yadda Minal Izzar So Da Karima Sukaje Kabarin Daraktan IZZAR SO Nura Mustapha Waye Suna Kuka.

Innalillahi Abun Tausayin kali yadda Minal izzar so da Karima sukaje kabarin Daraktan Shirin Izzar nura Mustapha Waye Suna Masa addu’a.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka jaruman kannywood da yawa Suna Cikin Wani Hali a Sanadiyar Mutuwar Nura Mustapha Waye.

A yanzu haka kuma sai Wani video ya bayyana Minal izzar so da Karima Sunje har Cikin Makabarta wajan kabarin Daraktan Shirin Izzar nura Mustapha Waye Suna Kuka Suna Masa addu’a a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan kaga yadda Minal izzar so da kuma Karima sukai ta Kuka sannan kuma Suna addu’ar ga nura Mustapha Waye.

A yanzu haka Duk Wani Jarumin da yake Cikin masana’antar kannywood yaji Wannan Mutuwar ta Nura Mustapha Waye.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button