News

Innalillahi Wa’inna ilaihi raji’un Wata Mata Ta Rasu Tana Aikin Hajji A Maka..

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Allah Ya yiwa wata Mata rasuwa tana ibada a makka.

Wannan Labarin A Yanzu haka yayi matukar girgiza mutane da yawa domin Kasan cewa duk Inda akace mutum ya mutu yana ibada Kasan cewa dole mutum yayi mamaki.

Mun Samu wannan labarin ne a yanzu haka mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa wannan mata ana zaka mata ran cewa allah zai mata rahama.

A wani labarin kuma daban Ummi Rahab Da Mijinta Lilin baba sunyi Zazzafan hotuna barka Da sallah.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button