Allah Sarki😂 Yadda Jaruman Izzar So Sukaje Makabarta Kabarin Daraktan IZZAR SO Nura Mustapha Waye..
Kalli yadda jaruman Shirin Izzar so sukaje kabarin Daraktan Shirin Izzar so nura Mustapha Waye.
A yanzu haka mutane da yawa Suna cewa anyi babban rashi acikin masana’antar kannywood domin mutuwar Nura Mustapha Waye ta girgiza kannywood.
Jaruman Cikin Shirin izzar so a yanzu haka Sunje har kabarin Daraktan IZZAR SO Nura Mustapha Waye sunyi masa addu’a Inda a yanzu haka ga wannan Videon ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda jaruman Shirin Izzar so din sukaje sukayi addu’a har kabarin Daraktan Shirin Izzar so nura Mustapha Waye.
Mutane da yawa a yanzu haka Suna cewa nura Mustapha Waye ya kafa babban tarishi a masana’antar kannywood kuma a yanzu haka babu wanda yayi abinda yayi mins fatan allah ya jikanshi da Rahama.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com