News

Kwaliyar sallah Ali Jita Da Matarsa Ya Girgiza Matan Kannywood..

Kwaliyar sallah ali jita baban mawakin masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka zamu saka muku wasu hutona ku kalla.

Kamar yadda ka sani dai a yau take babbar sallah Inda a yanzu haka Jarumin kannywood kuma mawaki ali jita yayi sababbin hotona sallar sa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka “Digitalskil.com

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button