News

Wasiyar Daraktan Izzar So Ta Karshe Babu Abinda Yafi Min Dadi Sai Idan Na Mutu Zan Hadu Da Annabi S A W.

Maganar Nura Mustapha Waye ta Karshe Wacce yayi acikin masana’antar kannywood kamar yadda a yanzu haka ga Video.

Wannan Mutuwar Ta Nura Mustapha Waye tayi Matukar girgiza jaruman kannywood kamar yadda a yanzu haka babu Inda wannan wakar bataje ba.

Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar so ya kasance Mutumin kirki haka zalika a yanzu haka ya Zama tauraro acikin masana’antar kannywood a yanzu haka wannan itace Maganar da ta Karshe acikin masana’antar kannywood.

A yanzu haka kamar yadda ka kalli wannan Video kaji abinda nura Mustapha Waye ya fada kuma kamar yasan zai Mutu.

Duk wanda zai fito ya Fadi halin nura Mustapha Waye ya kasance yana Zama da mutane lafiya acikin masana’antar kannywood hakane yasa yayi farin jini a wajan jaruman kannywood.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button