School Gist
Kawu Dan Sarki Ft Sani Ahamad (Kalmar So) Official Video 2022
Sabuwar Wakar Kawu Dan Sarki Ft Sani Ahamad 2022 video.
A yanzu haka mayan mawakan masana’antar kannywood
1,Kawu Dan Sarki
2,Sani Ahamad
Sun saki wata sabuwar wakar su mai Suna Kalmar So Inda a yanzu haka ga Video wakar ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaga yadda aka yiwa kawu Dan Sarki da Sani Ahamad interview comedy kuma a yanzu haka wannan abun ya Burge mutane.
A yanzu haka babu wasu mawaka da suke yayi a duniya kamar sani Ahmad da kawu Dan Sarki.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka digitalskil.com