News

Innalillahi An Daina Shirin Izzar So Bayan Mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar So..

Innalillahi Bayan Mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar So a yanzu haka ana cewa an daina wannan shirin.

Babbar Magana a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa an daina shirin Izzar So Akan Nura Mustapha Waye ya mutu kamar yadda ka sani dama shine me bada umarni.

Kuma a yanzu haka allah yayi masa rasuwa wannan Dalilin ne yasa mutane da yawa suke cewa an daina shirin Izzar so Inda a yanzu haka ga karin Bayani akai sai ka kalli wannan Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani akai kuma a yanzu haka baza a dena shirin Izzar so ba.

Domin a yanzu haka za a kawo Wani director za a bashi yaci gaba da bada umarni acikin Shirin na izzar so.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button