News
Aduniya Kashi Na 65 Episode 65 Original Video
Aduniya Kashi na 65 a yau laraba an saki shirin film din aduniya Kashi na 65.
Kamar yadda a yanzu haka ka video Kalla domin a yanzu haka wannan shirin film din na aduniya Kashi na 65 ya fito.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan film din na aduniya kaga yadda ta Kasance domin a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan film din ya hadu.
Duk wanda yake kallan wannan film din na aduniya yasan cewa shirine wanda yake zuwa a Duk ranar laraba da misalin karfe 8 na dare.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com