Yanzu Yanzu Mahaifiyar Nura Mustapha Waye Ta Bayyana Dalilin Mutuwar Sa…
Hira da Mahaifiyar Nura Mustapha Waye Akan mutuwar sa kamar yadda a yanzu haka ta Bayyana Dalilin Mutuwar sa.
Kamar yadda ka sani dai a ranar lahadi muka tashi da Wani labari mara Dadi Akan mutuwar Director Shirin Izzar so nura Mustapha Waye.
A yanzu haka Mahaifiyar Nura Mustapha Waye ta bayyana abinda nura Mustapha Waye yayi a ranar da zai Mutu kuma a yanzu haka ga Video hirar da akayi da ita ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji karin Bayani kuma wannan itace Mahaifiyar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar.
Wannan Mutuwar ta Nura Mustapha Waye ta Girgiza masana’antar kannywood domin a yanzu anyi babban rashi acikin masana’antar kannywood.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com