News

Wakar Ta’aziyar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar So Nura M Inuwa..

Wakar Ta’aziyar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar So wacce Ahamad M Sadik Yayi.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka wannan mutuwar ta Nura Mustapha Waye ta Girgiza Masana’antar Kannywood Domin a yanzu haka mawaki Ahamad M Sadik Yayi Masa Waka.

Inda a yanzu haka ga Video wakar ka kalla kamar yadda a yanzu haka wannan Wakar ta daukaka a duniya kuma a yanzu haka Duk Inda ka zaga zakaji ana sauraron wannan wakar ta ta’aziya Nura Mustapha Waye.

Kamar yadda a yanzu haka ka saurari wannan Video kaji Wannan Wakar kuma a yanzu haka Duk Inda zaka zaga zakaji ana sauraron wannan wakar.

Masana’antar Kannywood tayi babban rashi domin babu wanda bai girgiza da wannan mutuwar ba.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button