News

Mutuwar Nura Mustapha Waye Kalli Halin Da Jaruman Kannywood Suka Shiga Ali Nuhu…

Kalli Halin da jaruman kannywood suka Shiga bayan mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar so.

A yanzu haka jaruman kannywood sun Shiga Cikin mawuyacin Hali da mutuwar Nura Mustapha Waye kamar yadda a yanzu haka Suna cewa sun rashi sosai.

Wannan Mutuwar ta Nura Mustapha Waye ta Zama tarishi a masana’antar kannywood kuma a yanzu haka nura Mustapha Waye ya kafa babban tarishi a masana’antar kannywood.

A yanzu haka jaruman kannywood sun Shiga Cikin Wani mawuyacin Hali domin nura Mustapha Waye ya kasance yana bada gudun mawa sosai acikin masana’antar kannywood.

Duk maza da mata da suke Cikin masana’antar kannywood Suna cewa nura Mustapha Waye ya kasance mutumin arziki.

Kuma kowa yana saka Masa ran cewa zai Shiga al’janna domin yana da kyawun Hali kuma ya zauna da mutane lafiya acikin masana’antar kannywood.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button