News

Kalli Halin Da Aisha Najamu Izzar So Ta Shiga Bayan Mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar so.

Kalli halin da aisha najamu izzar so ta Shiga bayan mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa wannan Mutuwar ta Girgiza masana’antar kannywood haka zalika a yanzu haka kuma mutane da yawa sunyi mamaki.

Nura Mustapha Waye ya kasance director acikin Shirin film din IZZAR SO domin a yanzu haka ya Daukaka a duniya domin babu Inda ba a sanshi ba.

A yanzu haka jaruma Aisha najamu ta Shiga Wani Hali dajin labarin mutuwar Director Shirin Izzar so nura Mustapha Waye.

Kuka a yanzu haka mata da yawa sun suma a wajan Jana’izar Nura Mustapha Waye domin sunga ta kasansu kamar yadda a yanzu haka anyi babban rashi acikin masana’antar kannywood.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button