News

Anbankado Sanadiyar Mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar So Innalillahi…

Wannan Itace Sanadiyar Mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar so kamar yadda a yanzu haka wannan itace gaskiyar magana.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa suna magana Akan cewa menene Dalilin Dayasa nura Mustapha Waye ya mutu.

Domin kowa kawai labarin mutuwar Nura Mustapha Waye ya Samu bai san Dalilin Mutuwar tasa ba Inda a yanzu haka ga gaskiyar magana akai ka kalli wannan Video.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji gaskiya Mr magana Akan mutuwar Nura Mustapha Waye Director Shirin Izzar kuma a yanzu haka wannan itace gaskiyar magana.

Mutane da yawa suna cewa rashin lafiya yayi amma kuma wannan maganar ba gaskiya bace domin lafiyar sa kalau ya mutu babu wata rashin lafiya.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button