Yanzu Yanzu Mahaifiyar Nura Mustapha Waye Ta Bayyana Dalilin Mutuwar Danta Nura Mustapha Hira Da ita…
Yanzu Yanzu Mahaifiyar Nura Mustapha Waye ta Bayyana Dalilin Mutuwar sa kamar yadda a yanzu haka ga Video ka Kalla.
Kamar yadda ka sani dai a jiya muka Samu labarin mutuwar Director Shirin Izzar so wato nura Mustapha Waye Inda wannan labarin ya karade duniya.
Kuma a yanzu haka babu wanda bai san da wannan mutuwar ta Nura Mustapha Waye ba domin a yanzu haka anyi Hira da Mahaifiyar sa kuma ta Bayyana Dalilin Mutuwar sa ga video ka kalla.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video kaji yadda Mahaifiyar Nura Mustapha Waye ta bayya yadda akayi ya rasu kuma a yanzu haka mutane da yawa suna fatan al’kairi agareshi.
Kuma muma a yanzu haka babu abinda zamuce saidai allah ya jikanshi da Rahama kuma allah yasa al’janna ce makomar sa amin.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com