News

Nura Mustapha Waye Ya Samu Kyakkyawar Sheda Tun A Duniya Lawan Ahamad Ya Bayyana Wani Siri..

Nura Mustapha Waye ya Samu kyau kyautar sheda tun a duniya haka zalika jaruman kannywood suma sunyi masa shida.

Duk wanda a yanzu haka zai fito yayi Magana Akan halin Nura Mustapha Waye ya kasance yana cewa yana da Hali na gari hakane yasa a yanzu haka ana saka Masa ran cewa zai Shiga al’janna.

A yanzu haka anyi babban rashi acikin masana’antar kannywood kuma rashin daba a taba irinsa ba domin a yanzu haka mutane da yawa Suna cewa babu director wanda yakai nura Mustapha Waye.

Domin Duk Wani Abu wanda zai taba addini musulinci Bayayi acikin film din sa Hakane yasa a yanzu haka mutane da yawa Suna shedar sa domin yana da Hali mai kyau.

A yanzu haka jaruman kannywood Sunyi Kuka da rashin nura Mustapha Waye domin a yanzu haka jaruman kannywood Suna fatan allah ya jikanshi da Rahama.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button