News

SANDA EPISODE 24 ORIGINAL VIDEO ENGLISH SUBTITLES

Sanda Episode 24 Original video.

A yau lahadi daddy hikima wato abale ya saki Shirin sa me dogon zango wato sanda kamar yadda tun ajiya ya kamata ya saki film din amma kuma bai saka ba.

Kamar yadda ya fito ya Bawa mutane hakuri Akan cewa akwai wata matsala ne data faru shi yasa bai saka shirin ba Amma kuma a yau ya saka shirin film din na sanda.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka”Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button