News

IZZAR SO EPISODE 90 ORIGINAL VIDEO

Izzar so episode 90 original video a yau lahadi an saki shirin film din IZZAR SO kashe na 90.

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video na izzar so kaji karin Bayani Akan Wannan shirin film din na izzar so kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna farin ciki.

Wannan shirin na izzar so kasan cewa shirin ne wanda yake bawa Mutane Nishadi kamar yadda a yanzu haka ana kashe na 90 domin wannan shirin yana samun maziyarta.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin dan samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka Digitalskil.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button